iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Cristiano Ronaldo, dan wasan Portugal da ya koma kungiyar "Al-Nasr" ta Saudiyya kwanan nan, ya gana da Ghanem Al-Muftah, mai karanta gasar cin kofin duniya .
Lambar Labari: 3488461    Ranar Watsawa : 2023/01/07